1) Zo, mu ba da shaida, duniya duk ta ji, Babu damar hutu, babu damar ƙi. Cewar Almasihu, duk su duba ni, Haka za su sami rai. Duniya duk ta ji, duniya duk ta ji, Duniya duk ta ji labarin fansarta. Babu damar zama, Yesu ba ma ƙi, Zo, mu ba da shaidarmu. 2) Zo, mu kafa tuta, yaƙi za mu yi, Yaƙin Almasihu, ba mai damar ƙi. Fizgi bayin duhu daga zunubi, Kai su wurin Sarkinma, Duniya duk ta ji, duniya duk ta ji, Duniya duk ta ji labarin fansarta. Babu damar zama, Yesu mu ke bi, Zo, mu kafa tutarmu. 3) Zo, mu faɗi laifi, roƙi gafara, Mu mun yi son zuciya, mu nun yi ƙyuya. Domin rashin ƙauna, domin ba aniya, Duniya tana mutuwa. Yaushe za ta ji? Yaushe za ta ji? Yaushe za ta ji labarin fansarta? Yesu AImasihu, gyarta halinmu, Muna faɗin laifinmu.Сколько в жизни есть страданья 主啊我感谢你 لا بيت لي هنا Տեր, Հաճախ Այնքան Հեռու yswʿ ạ̉nt ly Ci rivedremo in cielo flnfrḥ bh bfḍl nʿmtk ชีวีฉันขอวาง В радости служить мы будем
Song not available - connect to internet to try again?