1) Zo, mu kawo kukanmu, Yesu yana jiranmu, Shi da kansa ba ya ƙi, yana so ya riƙa ji. 2) Shi ne Sarkinmu babba, mu ba za mu rasa ba. Kome yawan roƙonmu, shi zai biya bukatarmu. 3) Ga ni nan mai zunubi, Almasihu, sai ka ji. Cikin ikon jininka, kau da kayan laifina. 4) Ina neman hutawa, zo, ka shigo zuciyata. Karƃi mulki, kai kaɗai, babu sarkina, sai kai. 5) Cikin duniyan nan yanzu, Yesu, kana bi da mu. In mun gama aikinka, sai ka kai mu gidanka.ท่านอยากจะพ้นจากความบาปหรือ Levati o Dio 我们团结起来力量大 Приємні хвилини mʿ ạ̹n ạltyn إحتملني Himak okhlili hoka ياللي بتحبني شوبحو ạ̹yh fy ạldnyạ yfrḥ
Song not available - connect to internet to try again?