1) Zo, mu yabi ƙaunar Yesu, Jinƙansa da alherinsa. Yana shirya mana wuri Cikin Sama gun Uban. KORUS Can a Sama, wurin Yesu, Masu bi za su taru wurinsa Za mu rera waƙa, Mu yabi girman sunansa 2) Lokacin da mu ke nan a duniya, Ƴar wahala mu ke sha, Amma ran da za mu Sama Farin ciki za mu yi. Korus 3) Bi shi nan da dukan zuciya, Yi aniya cikin aikinsa. Za mu manta da wahala In mun shiga mulkinsa. 4) Gaba dai, mu Masu Binsa, Har mu ga Mai Cetonmu. Wata rana ƙofar Sama Za ta buɗe dominmu. KorusParle, parle Seigneur yswʿ ạljạls ʿly̱ ạlʿrsẖ Не золотые купола Legato dall'error Yaynak' q'ǐ butene Лайък Лайък C'est le temps de l'amour ḥbk kẖly̱ qlby ạ̉syr Иудагийн Арслан Արժանի Ես Փառքերի
Song not available - connect to internet to try again?