1) Zo, mu yabi Allahnmu Don amfanin gonarmu. KORUS Girma, jinƙai, ɗaukaka, Nasa ne har abada. 2) Shi ya shirya ƙasa kuwa, Mun sami amfaninta. Korus 3) Rana kuwa ya halitta Don mu sami zafinta, Korus 4) Ya aiko da ruwa ma, Har yabanya la yi ƙyau. Korus 5) Don jamalin duniya, Ƙwaya da mabunƙusa. Korus 6) Da godiya mu ke kawo yau Amfanin gonakinmu. Wurinka, Maɗaukaki, Ubanmu, Mahalicci.sẖwfwạ ạljndy ความรักมั่นคง ลองคิดดู shàng shān xià shān Bergsig: How Great is our God Kelgin yuraklar kutmoqda Облака Всевышний мой mḥtạj lṣwtk yrsẖdny Мұхит msẖ ʿạyzyn
Song not available - connect to internet to try again?