1) Zo, mu yabi ƙaunar Yesu, Jinƙansa da alherinsa. Yana shirya mana wuri Cikin Sama gun Uban. KORUS Can a Sama, wurin Yesu, Masu bi za su taru wurinsa Za mu rera waƙa, Mu yabi girman sunansa 2) Lokacin da mu ke nan a duniya, Ƴar wahala mu ke sha, Amma ran da za mu Sama Farin ciki za mu yi. Korus 3) Bi shi nan da dukan zuciya, Yi aniya cikin aikinsa. Za mu manta da wahala In mun shiga mulkinsa. 4) Gaba dai, mu Masu Binsa, Har mu ga Mai Cetonmu. Wata rana ƙofar Sama Za ta buɗe dominmu. Korusạlrb ạ̹lhnạ fdạnạ انت هو صخر الرجاء Касал бўлсам مليكنا قد جئت كطفل lys ly mqr เมื่อมีปัญหา Kimki, Xudoyi Taoloning panohida yashar yǎng wàng Samoda yashar САМО НА ТЕБ
Song not available - connect to internet to try again?