Zo mutane dukan ku Yaƙin za mu yi yanzu Duk ku yafa makamai na Allah kuwa Tsaya dai da ƙarfin rai Cikin ikonsa kaɗai Yesu Kristi za shi ba mu nasara. KORUS Zo, zo zo ku masu yaƙi Taru bayan Yesunmu Shi ne shugabanmu dai Za shi bida mu sosai Za shi ba mu nasara har abada.mạ tstgẖrbsẖ La hora nunca olvidaré NECH TO CELÝ SVET POČUJE Praise Him على بابي شكراً يارب على الأرقام تأمل 2 Canto a Lui Táńirge án sal mn gẖyrk
Song not available - connect to internet to try again?