1) Zo wurin Yesu, kada ku ƙi, Yesu ke nemanmu duka mu bi. Kada ku tsaya, yau sai ku ji, Yesu ke kiranku. KORUS Murna, murna, murna za mu yi, Masu zuwa, Yesu ba ya ƙi. Can za mu taru tare da shi, Can cikin mulkinsa. 2) Yara, in ji shi, su na ke so, Duk ƙanƙanana ku bar su su zo, Kada ku hana wanda ya so, Amma ku karƃe su. Korus 3)Yesu ne hanya, Yesu ne rai, Makiyayi mai aminci ne dai. Shi za ya bi da nasa sosai Har zuwa gidansa. Korusبأتكلم أنا من إنشائي Хто гріх і темінь перемагає La Tine vin şi-mi cer iertare Жди Меня kwnwạ ʿạmlyn bạlklmẗ ఎన్నో ఎన్నో మేలులు చేసావయ్యా Worshiping You Hosanna ạ̉gẖly̱ mn ạllậlỷ 왕이신 하나님 높임을 받으소서
Song not available - connect to internet to try again?