1) Zo wurin Yesu, kada ku ƙi, Yesu ke nemanmu duka mu bi. Kada ku tsaya, yau sai ku ji, Yesu ke kiranku. KORUS Murna, murna, murna za mu yi, Masu zuwa, Yesu ba ya ƙi. Can za mu taru tare da shi, Can cikin mulkinsa. 2) Yara, in ji shi, su na ke so, Duk ƙanƙanana ku bar su su zo, Kada ku hana wanda ya so, Amma ku karƃe su. Korus 3)Yesu ne hanya, Yesu ne rai, Makiyayi mai aminci ne dai. Shi za ya bi da nasa sosai Har zuwa gidansa. KorusԵրկնային Զենքով Vivi anche tu Ҝəлин нəғмəлəр дејəк Иисус как чудесен Ты Blíži sa ráno In alto volerò قلبي ينبض من جديد Doxology محبة الله سمت Ježíš, Ježíš je Pán
Song not available - connect to internet to try again?