1) Zumuntar mata ku za mu yabi Yesunmu Zumuntar mata ku za mu yabi Yesunmu KORUS Ubangiji Yesu shi ne zai biɗa mu cikin wannan taruwa. Komi wahala, komi azaba ni ba zan bar bin Yesu ba. 2) Dukan 'yan ƙwaya ku zo mu yabi Yesunmu. Dukan matasa ku zo mu yabi Yesunmu. Korus 3) Dukan pastoci ku zo mu yabi Yesunmu. Dukan dattibai ku zo mu yabi Yesunmu. Korus 4) Dukan samari ku zo mu yabi Yesunmu. Dukan al'ummai Ku zo mu yabi Yesunmu. Korus 5) Dukan masu bi ku zo mu yabi Yesunmu. Dukan al'ummai ku zo mu yabi Yesunmu. Korus 6) Kada ka tuna da wahala da ka sha. Kada ki tuna da wahala da kin she. Korus 7) Kada ku tuna da wahalar da kun sha. Kada mu tuna da wahalar da mun sha. Korusyạ rb qlbk ḥạn Спаситель мой живет في الارتفاع Ата كلنا كغنم ضللنا Dávej mi, Pane můj, chléb Яратӥд Тон монэ Инмаре Ofiaruję Tobie Panie mój Братья придите и пойте Jedinú prosbu
Song not available - connect to internet to try again?