1) Zunubi baƙi kirin Ya ƃata halina, Amma da jinin Yesu An wanke zuciyata. An mai da ita fara. An sake halina. Zan tafi wurin Yesu Gida mai daraja. 2) Kai fa ba za ka zo ba? Ka nemi gafara Ta wurin jinin Yesu, A wanke zuciyarka, A mai da ita fara, A sake halinka, Ka tafi wurin Yesu, Gida mai daraja.هل أفتح باب الحب Di più Есть ли такой как Ты Ганц энэ зорилгын төлөө 问你 Բոլոր Ազգեր, Մեկ Տեղ Ծափ Զարկեք Не желая сам безплоден Az Úr a te oltalmad Сая Нар Божий дом
Song not available - connect to internet to try again?