1) Ƙauna, biyayya, Alheri ya haɗa mu ɗaya Salama kuwa ta koya mana ƙauna Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya. KORUS Ƙauna, ƙaunaye Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya Salama kuwa ta koya mana ƙauna Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya 2)Allah ne ya koya mana ƙauna Domin shi ne ya fara yin ƙauna Allah ne ya kowa mana ƙauna Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya. Korus 3) Ƙauna oh tana sa biyayya Ƙauna oh tana sa alheri Ƙauna oh tana sa bege Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya. Korus 4) Ƙauna oh tana tara jama'a Massifa kuwa ta watse jama'a Mu ne mun fidda ƙauna Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya. Korusغافر الذنوب Господь Пастырь мой Он даёт покой Ambillah Roti Ini يا رب الأرباب Yesu Yana Zuwa, Lalle Yana Zuwa Однажды средь ночи учитель в тиши 赞美主 Ей Гьонлюм ạtgẖyrnạ ktyr qrạʾạt 2
Song not available - connect to internet to try again?