1) Ƙauna daga Allah ce, wannan na sakankance, Batun nan na Yesu ne, Allah ƙauna ne. 2) Ƙauna ba ta jin kishi, ba ta rashin hankali, Tana kuwa da haƙuri, Allah ƙauna ne. 3) Tana kuwa da nasiha, ƙauna ba ta kumbura, Ba ta kuwa jin cakuna, Allah ƙauna ne. 4) Ƙauna tana jurewa, ƙauna ba ta nukura, Haka cikin abu duka, Allah ƙauna ne. 5) Allahna, ƙaunatacce, kyautar ƙauna taka ce, Ba ta ƙarewa daɗai, Allah ƙauna ne.ЬОвгюлер Сунаръм Znam drzewko najśliczniejsze Ku nam się zwrócić في إحتياج Na milosť tvoju, Pane ياللي بتسند القلوب Йюреими Ал Prova la gioia صلاة 3 中国教会
Song not available - connect to internet to try again?