1) Ƴan yaƙin Almasihu, ku sa sulkenku fa, Ku ɗauki kayan yaƙinsa, ku kafa dagarku. 2) Cike da Ruhunsa, da ƙarfi za ku tsaya Idan kun dubi Almasihu, za ku ci gaba dai. 3) Ku zare takobi, Maganar Allah ce. Kuma ku ɗauki garkuwarku, wato bangaskiya ce. 4) Karƙashin tutarsa kada ku ji tsoro. Ku fāda wa maƙiyanku, Shaiɗan da zunubi. 5) Da haka za ku tsaya, kome kashedinsu. Magauta za su ba ku baya, kome dai ikonsu.我好像一只受伤的小鸟 Куртаръджъм Хер Шейим عمال تداري Он всесилен Veď Ty si Pán Та морилооч Scaldând în lacrimi odăiţa Sevgin Bir Nehir ياللي حولت المرارة qlly sẖw
Song not available - connect to internet to try again?