1) Ƴan'uwa ƙarshenmu kenan fa. Ƴan'uwa mu guje ma fushinsa Sa'anda mai ceto za ya komo. Mai zunubi za ya ji tsoro, KORUS Ji tsoro, ji tsoro, ku tudai, ku tudai girgiza, girgiza kan teku, itatuwa ku nemi mafaƙa dukan duniya. Mai ceto ya zo. 2) Allah fa zai fito daga sama Tare da dukan, mayakansa. Dukan kabilu fa za su taru kewaye da mazamninsa can. Korus 3) Za mu hau sama, mu tarƃe shi tare da murna ba iyaka. Akwai bakinciki ga waɗanda ba za su tarƃe shi da murna. Korus 4) Ƴan'uwa ji ku karƃa ku rayu kamin ranar shari'a ta zo. Allah yana zuwa da ladansa. zai raba bisa ga aikinmu. Korusbù kě nuó yí gǔ shí de de jiè ạ̉tkl ʿlyk Tu seras toujours Kiedy nowy wstaje dzień О Господь Иисус воскресший просиявший торжеством Вот горчичное зерно Oh no rechaces la verdad Как бы я хотел LUNGLAWMH SUNPAR NI Поёт моё сердце
Song not available - connect to internet to try again?