1) Ƴan yaƙin Almasihu, ku sa sulkenku fa, Ku ɗauki kayan yaƙinsa, ku kafa dagarku. 2) Cike da Ruhunsa, da ƙarfi za ku tsaya Idan kun dubi Almasihu, za ku ci gaba dai. 3) Ku zare takobi, Maganar Allah ce. Kuma ku ɗauki garkuwarku, wato bangaskiya ce. 4) Karƙashin tutarsa kada ku ji tsoro. Ku fāda wa maƙiyanku, Shaiɗan da zunubi. 5) Da haka za ku tsaya, kome kashedinsu. Magauta za su ba ku baya, kome dai ikonsu.Құшағыңа Səçınon kam Immagina Eý doga! 荣耀降临 swf yạ̉ty yswʿ Mu Yi Sujada Ga Ubangiji ạ̉rạk tbḥtẖ ʿny Du hast mich vom Tod errettet Esprit saint, Dieu puissant
Song not available - connect to internet to try again?