1) A cikin duniyan nan yanzu, Ya Ubanjiji, bi da mu. Akwai jaraba ko'ina, Ka bi da mu da Ruhunka. KORUS Ya Ubangiji, Mai Ceto, In ban da kai, ba taimako, Ka koya mana nufinka, Ka bi da mu da Ruhunka. 2) Ga aiki yana jiranmu, Ga tumakinka, ƃatattu, Mu je mu kawo su yanzu, Ka bi da mu da Ruhunka. Korus 3) In za mu shiga yaƙinka, Mu yi kokawa da magauta, Ka ƙarfafa ƴan yaƙinka Ka bi da mu da Ruhunka. Korus 4) Idan mun gama aikinka, Ka kira mu ga hutawa. Ka bi da mu da Ruhunka, Ka kai mu Sama lafiya. KorusАдашкан жолоочудай жол таппай кыйналып Por Galilea al pasar Ты - наш Цар Sme hladní Инсон қалби Гөкдәки Атамыз trnymty̱ ạ̹lyk rby Non c'è più Vzkriesenie čakáme Shout for joy
Song not available - connect to internet to try again?