1) A cikin Filibbiyawa Sura ta uku kuwa, Mu duba aya ta goma Mu yi ta koyasuwa KORUS Don in sa Shi, Yesu Kristi, Da ikon tashinsa Da tarayyar raɗaɗinsa, A cikin rain yau. 2) Ga ni, ana kamantad da ni, Bisa ga mutuwarsa Domin da ikonsa in kai Ga tashin matattu. Korus 3) Ban ce na rigaya na samu, Ko kuwa na cika ba, Amma in nace binsa Don in sami rawani. Korus 4) Ƴanuwa, ni ban maida kaina Na zama cikakke, Abubuwa na da na manta da su Don in yi ta kutsawa. Korus 5) Ina nan, ina nace binsa, Har zuwa mutuwa In kai ga ladan nasara, Ta kiran Allahna.Փառք Քեզ,Աստված Եվ Մեր Արքա Хоҙайға дан бирәм Dico sì Велик Ден Árbir kún men ár saǵat Qudaı Ózi qorǵaıdy Svätý je náš Boh Ora ho te عظة 2 - بيبو مشرقي Ей Танръм Сенсин ۅزۉڭدۉ ىزدەيم، جۉزۉڭدۉ ىزدەيم
Song not available - connect to internet to try again?