1) Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu. Muka tayar maka da, Ubangijinmu. 2) Kai ne fansa kai ne rai, Almasihu, begenmu. Karƃi, tuba. ji tausayi, Ubangijinmu. 3) Ruhun Allah wuta ne. Ƙona, gyarta, tsarkake HaIin masu zunubi, Ubangijinmu. 4) Mu mayunwata mun zo garin samun kiwonmu, Kamin ranar da ka dawo. Ubangijinmu. 5) Nishan zuciyar adilai, ba ka ƙyalewa daɗai, Kukan ƴaƴanka ka ji, Ubangijinmu.Övgü Skálo věků ạlhdyẗ qḍyẗ 求主指教我 Per te Хүндлэл өргөе Там куда сердце манит Измени меня ვინც ამსხვრევს ცოდვის నీటి వాగుల కొరకు దుప్పి
Song not available - connect to internet to try again?