1) Yesun mu kafin ya tafi sama Ya yi mana umurni cewa Ku yi addu'a ba fasawa Domin mu sami nufinsa KORUS Ku yi addu'a ba fasawa Domin kada ku faɗa jaraba Ruhu ya yarda jiki rarauna Ku yi magana da Allah. 2) Akwai wahala cikin duniya Wadda babu misalinta Ku yi addu'a babu fasawa Domin nassara da duniya. Korus 3)Akwai jaraba cikin duniya Wadda babu misalinta Ku yi addu'a babu fasawa Kada ku faɗa jaraba. Korus 4)Ya Yesu Almasihu Lokacin da nike addu'a Ka ji ka amsa addu'ata Domin in aika nufinka. Korusتعليق 8 ҜӘЛМИШИК БУ ДҮНЈАЈА БИЗ Сиять во тьме ʿẓym ạ̉nt sydy wqf ṭwl bạlk Gesù ti ama Ai grijă frate soră cum te-mbraci Młodzieży, czy ci smutno Ho bisogno di Te من أفواه المولودين
Song not available - connect to internet to try again?