Ubanmu wanda yake cikin sama, A ɗaukaka sunanka mai tsarki. Mulkinka yă zo, A yi nufinka a cikin duniya kamar yadda ake yinsa a cikin sama. Ka ba mu abincin yau da kullum. Ka yafe mana laifofinmu, kamar yadda muke yafe wa waɗanda suke yi mana laifi. Kada ka kai mu cikin jaraba, amma ka tsare mu daga Mugun nan. Gama mulki da iko da girma naka ne har abada. Amin.Яшам Артък Каранлък Alleluja... Fenséges az Úr Господня вся земля Там в небесах 有谁在祷告 Unknown Jézus, mit adhatnék Vo vnútri lmạ ạlʿdw ykdrk Bütün Kuşlar Hamt Eder
Song not available - connect to internet to try again?