1) Aikin kowa shi zai kada shi (2x)
{Uba ba zai dau laifin da ba,
Da ba zai dau laifin uba ba, } (2x)
Aikin kwa shi zai kada shi
(Magajina, Kanena, Ɗan uwana)
Aikin kowa shi zai kadashi (2x)
2) Wanda ya yi zunubi shi za ya mutu (2x)
{Uba ba zai dau laifin da ba
Da ba zai dau Iaifin uba ba } (2x)
Aikin kowa shi zai kada shi
( Hausawa, Zabarmawa, Fulani, Beriberi )
Aikin kwa shi zai kada shi (2x)
3) Da mudun da kake sunawa
Da shi Yesu za ya auna ma } (2x)
Aikin kowa shi zai kada shi
( Turawa, Bugaje, Larabawa )
Aikin kowa shi zai kada shi (2x)
4) In hairin kake aikatawa ,
Hairin shi zai zama ladanka } (2x)
In shairin kake aikatawa ,
Shairin shi zai zama ladanka
Aikin kowa shi zai kada shi (2x) lạ ystḥyl ʿlyh sẖỷ أستيقظي يا ذراع الرب Xukm qilmang píng yuán hé gāo shān Oh mio Signor ln ạ̉ʿysẖ sydy̱ Ich brauch dich allezeit ลูกมีความสุขใจ Спасибо He leadeth me/Bradbury Song not available - connect to internet to try again?