1) Akwai aiki domin mataye, Wurin mutane kusa da mu Sai mu yi da aminci sosai Kada dowa ya rasa ceto. KORUS Aminci.....aminci, Cikin aikinmu domin Uba, Aminci.....aminci, Har mu kai gidan Allah a can. 2) Akwai kira domin mataye Daga ƴanuwarnmu da nisa, Sai mu aiki da taimakonmu Da aminci da addu'a kuwa. Korus 3) Akwai iko domin mataye, Cikin Yesu Ubangijinmu In mu kawasda zunubi duk Za ya kira mu amintattu ! KorusZvedněte polnice На небе все в цветах ạ̉nạ bạ̉sẖkrk Zmíraje s Ježíšem Che profondo è il tuo amor ʿlq ạ̉sẖwạqy bsmạk Візьми мене мій Спасе Rebbim meniň nurumdyr Хайрын гүнд Hirmãos españoes despertad
Song not available - connect to internet to try again?