KORUS Akwai mai cikin Giliyad Zai gyara ciwonmu Akwai mai cikin Giliyad Zai warke dukanmu Ba ni ba da lafiya Saboda zunubi Amma Ruhun Mai Tsarki Ya ƙarfaffe mini Korus Ina sha wuya sosai Saboda laifofi Amma Yesu Mai Ceto Ya sabunta mini Korus Na yi cikin ƃattace Babbu da aboki Na roƙe Ubangiji Ya ba ni murnashi Korus In ba ka da lafiya Ka sha baƙin ciki Yesu shi ne Likita Yana da magani. KorusОдоо бүгдээрээ эзэний дотор mʿ mlạk ạllh jnd Chceš v mládí svém být křesťanem ạlrb rạʿy flạ yʿwzny̱ sẖyʾ Прощённая God´s Not Dead ʿlwt jdạaⁿ САМО ИСУС HANKAIZA IZAHAY Kralların Kralı
Song not available - connect to internet to try again?