1) Akwai sunan nan mai daɗi wanda ba mai kamarsa, Wato sunan Ubangiji, begen dukan Masu Bi. KORUS Sunan nan, Yesu ne, sunansa da daɗin ji, Sunan nan, Yesu ne, begen dukan Masu Bi. 2) Tun da na ji sunan Yesu, murna na ke yi sosai. Wurinsa na sami ceto, gafara da kwanciyar rai. Korus 3) Cikin sunan nan mai girma, a ke samun ceto fa, Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu'a. Korus 4) Sunan nan ya buɗe ƙofa, zuwa Allah Ubansa, Gama ban da sunan Yesu, Allah ba za ya ji mu ba. Korusḥb yswʿ Бывали в жизни трудные минуты (мажор) Кто скажет Ищите прежде Царства Божия, и правды Его! La tumba le encerró سەن ئۇلۇغ Ота Bože, Otče divím se Мы идём друзья к небесному чертогу Överim
Song not available - connect to internet to try again?