1) Albarkacin Allah 'na zuwa Kamar dai a ke yin ruwa Bisa ga baiwa da bawa, Bisa kan mutane duk. KORUS Albarkacin Allah, Albarkacin Allah 'na zuwa Kamar dai a ke yin ruwa Bisa kan duniya duk. 2) Albarkacin Yesu 'na zuwa, Yadda kuwa Allah ya ce, Ga wanda ya ba da gaskiya, Ga wanda ya yarda da shi. Korus 3) Albarkacin Ruhu Mai Tsarki Shi kasance tare da mu Har zukata duka su cika Da iko da ƙaunar Yesu. Korusاذكرني في ملكوتك Haleluya ربي إني أحمدك ولا كان على بالى Ол Сьозюнде Раб Аллах عظيم هو ربنا ومليكنا Һөкм үчүн ҝөндəрмəмиш Аллаһ Оғлун дүнјаја Či znáte svätý Boží ľud Sobotní den dal nám Pán Любов Божия
Song not available - connect to internet to try again?