1) Allah muna yabon sunanka (2x) Domin kai ne Allah mafi ɗaukaka (2x) Domin kai ne Allah mahaliccin duniya (2x) Muna yabon sunanka da daraja (2x) Yabo, yabo, yabo, yabo, gareka. (2x) 2) Na zo ka aike ni, na zo. (2x) Ina so in yi zamana a wurinka. (2x) Yesu Kiristi ka karƃe ni gidanka. (2x) Masu rai do matattu za su yabe ka (2x) Yabo, yabo, yabo, yabo, gareka. (2x) 3) Bayas da zuciyar, ku bayas. (2x) Aikin Allah yana za ku yi bayaswa, (2x) Bada zakka, bada baiko ga Allah. (2x) Irin wannan shi ne akwai albarka. (2x) Bayas da dukun zuciya gareshi. (2x)ชำระใจของข้า La mia speranza 耶稣宝贝 Гючлю Танръ, Галип Олан Tuhanku, Bila Hati Kawanku اسپانداعى اكەمىز ИИСУС КУДАЙГА ТӰҤЕЙЛЕЖИП Небо надо мной Jehova Jireh my provider is sufficient for me นามพระเยซู
Song not available - connect to internet to try again?