1) Aure na masu bi aure ne mai tsarki, ku ƙaunace juna har abada Ubangiji Allah shi ne ya kafa aure ya ce mu yi aure a duniya KORUS Ku zama ɗaya cikin zamanku, Amarya yi bayayya Ango ka ƙaunaceta gidan ku zai zama da Albarka 2) Ango na murmurshi, Amarya na murmurshi, dono yau suna cikin alkawali Mu masubi duka muna tayaku murna mune shaidun wannan aure a yau. Korus 3) Ku ba juna shawara juna yin addu'a, ku zuba ido ga Yesu Kristi, Ko cikin wahala ko cikin jin daɗi ku kasance da ƙaunan junan ku. Korus 4) Macen kirki takan faranta ran mijinta mara kirki takan zama ciwo Amarya ki zama mai faranta ran mijinki, mijinki zai kasance da murna. Korus 5) Samari da ƴan mata sai ku yi addu'a don ku yi nasara da magabci. Mu masu bi duka muna yin addu'a Ubangiji y baku nasara. KorusThy Kingdom Come يسوع أطلبك Дел худых не делай Momenti En expirant, le Rédempteur Mirad y ved! - De todos los milagros Бурхан бол бидний Я так люблю Тебе мій Боже 稍微不儆醒 Autentica
Song not available - connect to internet to try again?