1) Ba za ka yi sujada sai ga Allah. M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu. 2) Ba za ka yi kowane tsafi ba. M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu. 3) Ba za kama sunan Allah banza ba. M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu. 4) Ba za ka yi aikin ran lahadi ba. M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu. 5) Ba za ka rena iyayenka ba. M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu. 6) Ba za ka yi kisa, in ji Allah ba. M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu. 7) Ba za ka yi zina, in ji Allah ka. M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu. 8) Ba za ka yi sata, in ji Allah ba M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu. 9) Ba za ka yi shaidar zur kan kowa ba. M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu. 10) Ba za ka yi kyashin samun wani ba, M'rn, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu. 11) Ko kaɗan mu ne mun bi Yesu. M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.I Am Free Nella casa del Signore Превыше всех Sən Rəbbimsən هافضل أهتف Rallegrati perché Cenere e fumo Die Berge verkünden er ist Herr Una voce sola Christ est ressuscité
Song not available - connect to internet to try again?