1) Babu sunan da ya fi sunan Yesunmu. Shi ne wanda suka ƙi cikin fushinsu. Sunan Yesu ba mai fi, Allah ne ya shaida shi. 2) Babu daɗin da ya fi daɗin sunansa. Babu ceto, babu rai, sai a wurinsa. Sama, duniya, Lahira Suna yabon sunansa. 3) Babu girman da ya fi girman sunansa. Sarkin Sarakuna shi, Mai Shari'a kuwa. Iko duka nasa ne, shi kaɗai mai mulki ne. 4) Sunan Yesu, ba mai fi cikin duniya. Kan Ekklesiya ne shi, hasken Sama kuwa. Iko, girma, ɗaukaka nasa ne har abadaInsieme a Te ترنيمة لمصر Worship The King ạnt ʿẓym yạ ạllh Это есть день Le plus grand jour de l'histoire Тихо мерехтять на небі зорі 一年又一年 Ҳаётим Сенда - Раб! Fiel te quiero ser
Song not available - connect to internet to try again?