1) Can wani tudu bayan gari, ka yanka sadaka, Ka ba da rai mai tsarki mai kawo gafara. 2) Ran Yesu ne Allah ya sa ya fanshi namu rai. Mai isa shafe laifinmu da jininsa kaɗai. 3) Mun kasa biyan bashinmu, nan duniya ba mai biya. Mai buɗe ƙofar rai, sai shi, Mai Ceto, Mai Shari'a. 4) Ba za mu iya kwatanta iyakar ƙauna ba. Alhakinmu mai girma dai, ya karye zuciyarsa. 5) Ai, za mu naɗa Sarkin nan, mu shiga bautarsa. Har zuwa iyakar duniya mu kafa mulkinsaNous t'adorons Господи, помилуй Emmánuel О бездна богатства Riuscirò Ten Páně den Енмӧй, Тэ меын ạ̉ʿlm ạ̉ny ạ̉tẖym اِی دُغا! rby qạỷd ḥyạty
Song not available - connect to internet to try again?