1) Dā, ban san labarin Yesu ba, Cikin duhu na bi hanyata, Ban ko kula akwai ceto ba Gun giciye. KORUS Jinƙai marar iyaka ne fa. Gafara a yalwace ya yi, Har ya kau da dukan zunubi Kan giciye. 2) Da na ji labarin cetonsa, Na ji nauyin kayan laifina. Sai na tashi neman gafara Gun giciye. Korus 3) Duba yawan girman ƙaunarsa, Duba irin aikin gafara! Da jininsa ne ya fanshe mu Kan giciye. Korus 4) Daga nan na zama bawansa, Ya yarda ya zama Sarkina. Akwai murna cikin zuciyata Don giciye. KorusХудога Янги Қўшиқ Айтинг Чистый источник прекрасный поток Tu hai creduto in noi yswʿ rạḥ ydạwy Թող Ամեն Ոք Գոհանա Korkma БЕН БИР КУЛУМ Uno in più Oare aceştia cine sunt Дни проходят
Song not available - connect to internet to try again?