Dā da wani yaro, sunansa Dawuda ne, Da wani mugun gago, shi Goliath dai. Dawuda, ban da tsoro, zuwa rafi ya je. "Da ikon Ubangiji zan kashe shi", ya ce. Ya ɗauki duwatsu biyar da majajjawa. Goliath, mugun gagon nan, ya yi ta dariya. Dawuda ya soma wurgawa, ya yi ta wurgawa, A zuciyarsa ya yi addu'a, Goliath ya fāɗi ƙasa.Веди меня Господь мой Свет 为你送行 కళ్యాణం కమనీయం كل الشعب Nek' pada Belgisiz 2 Tel my op Parla il tuo servo ascolta Мен учун Муқаддассан lytsẖdd qlbk
Song not available - connect to internet to try again?