1) Dare ya yi, Baitalahmi, mutane sai barci, Sai makiyaya can daji, suna lura da tumaki Sai mala'ika ya zo, sai mala'ika ya zo. 2) Kada ku ji tsoro, ga shi, na kawo labari Gama yau cikin Baitalahmi an haifa maku Maceci, Ɗan jariri ne shi, ɗan jariri ne shi. 3) Nan da nan, daga can, runduna na sama Suna yabon Maɗaukaki, suna murna da farin ciki Yau Mai Ceto ya zo, ya Mai Ceto ya zo.Jednu jen prosbu Hrad prepevný je Boh náš ىيسا ۔ جول، چىندىق جانا ۅمۉر Numai prin har trăim astăzi СЛАВА И ХВАЛА Alelu... Aleluya... Yo peregrino Bartimay'ın Gözleri Правит Бог Vine o zi Я знаю край без солнечного света
Song not available - connect to internet to try again?