1) Duba dai Mai Fansarmu Ɗauke da zunubanmu, Yana shan wahalarmu, Halleluya, Mai Cetonmu ! 2) Raini, duka, nasa ne, Ba'a, kunya, giciye, Mutuwa rabonsa ne, Halleluya, Mai Cetonmu! 3) Ba ya yi zilama ba, Ba ya faɗi ƙarya ba, Ba ya yi alfarma ba, Halleluya, Mai Cetonmu! 4) Ba ya buɗe baki ba, Ba ya yi kashedi ba, Ba ya mai da zagi ba, Halleluya, Mai Cetonmu! 5) Ga shi bisa itace, "Gafarta musu," ya ce, Duba ceto cikakke, Halleluya, Mai Cetonmu!Твоя любовь hllwyạ yswʿ ḥy حسب وعدك Нажоткор битта rfʿẗ ạ̹ydynạ fy mḥḍrk صلاة Я знаю одно место на земле Аллаһ бизи јаратды Өз ирадəси илə Nenaříkej, nelkej Աստված Իմ Զորությունն է
Song not available - connect to internet to try again?