1) Dā, mala'iku ke shaidar Haihuwar Yesu Mai Ceto. Ji labarin farinciki Wanda shi ke dominku. KORUS Zo, ku yi masa sujada Shi Sarkin Sarakuna. 2) Makiyaya suna tsaron Garkensu da daren nan. Haske ne ya kewaye su, Aka shaida musu ma. Korus 3) Masu hikima na duniya Bar zurfin tunaninku. Nemi ceto wurin Yesu, Kuna jin labarinsa. Korus 4) Sarakuna, talakawa Malamai, almajirai Mazaje da mata duka, Tsofaffi da jarirai. Korusفوق كل قوة The Lord Will Make a Way Homokba írva Jesús es mi Rey soberano rb ạlạ̉rbạb Velona sy mahery يا إلهي أنت تعلم قد علمت Бени Севдин Раб Prawda jedyna
Song not available - connect to internet to try again?