1) Ekklesiyar Almasihu, jama'ar Masu Bi, Ya kafa ta a duniya, sabuwar halittarsa. Yesu ya fito Sama, ya zo ya neme mu. Da jini ya fanshe mu, mu zama jikinsa. 2) Zaƃaƃƃu. cikin duniya, nasa kaɗai mu ke, Ba kuwa don aikin kirki, sai bangaskiya kaɗai. Daga kowane iri, ya tara mu a nan, Ya shirya mana wuri a cikin Sama can. 3) Ko muna shan azaba, ko mutuwa ta zo, Ko sun yi mana ba'a, ba za mu koma ba. Muna bin sawun Yesu, ya zama gurbinmu. Wane mu, mu yi musun Yesu Masoyinmu?Pieseň o jednote Cristo Nuestro Jefe 유월절 어린양의 피로 예수전도단 Сени севийорум раббим исам Я смотрю на небес высоту In Kyautar Allah Ku Ke So Твоя любовь Générations Аппақ қардай Ақ болып Раб'бин Севинджи Гюджюмдюр
Song not available - connect to internet to try again?