1) Ga jariri, ga jariri. An haife shi a Birnin Dauda. Shi ne Yesu, Shi ne Yesu, Almasihu, mai ceton duniya. 2) Mu ɗaukaka shi, mu girmama shi, Almasihu, mai ceton duniya. Ga shehuna daga gabas. Sun kawo kayan zinariya. 3) Mun yi murna, mun yi murna Tare da mala'ikansa, Mun karƃe shi da farinciki Don ya zama Madogararmu. 4) Allah Ya yi Ƙaunar duniya Har Ya bada mai ceto, Yesu. Halleluya, halleluya, Halleluya, ga Almasihu.Žalm Oslavný Nu-i mult şi vine ziua yạ yswʿy Что хочет Бог مسیح کس را نکشت Rinnovami خالق السما وما فيها Пълен с благости أ ب ياللا نقولها لحد ال ي جايين بنغني
Song not available - connect to internet to try again?