1) Ga labarin daren nan, Ƙasar can Aka haifa mana Ɗa. Sai mu yi ta murna, murna, Sai mu yi ta murna, murna, Aka haifa mana Ɗa, Cikin ƙasar gabas can. 2) Shi ne kyautar Allahnmu, Dominmu, Jariri Mai Cetonmu. Lalle muna murna, murna Lalle muna murna, murna. Jariri Mai Cetonmu, Kyautar Allah dominmu.Yığışın imanda, birləşin Allahda ฮาเลลูยาแด่พระผู้ไถ่ Тихо увядали краски дня zài wài de rì zi Дүниені бір сөзіңмен жараттың Señor Jesús, te alabo hoy فاتت سنه من عمري ياربي ʿạysẖ fy̱ ạldnyạ తంబుర సితారతో మా ప్రభుని 'Ku Ingin Menghayati
Song not available - connect to internet to try again?