1) Ga mu nan shehuna gabas Mun kawo maka sujada, Daga nesa mun yi murna Da ganin tamraruwa. KORUS Ga tarmamuwa, can sama, Tarmamuwa haskaka Cikin zukatanmu duka Har mu cika nufinsa. 2) Mun kawo maka dukiya, Ga zinariya-zumuntarmu Kai ne sarki, yi ta mulkinka Cikin zukatanmu. 3) Ku mutane yau kun taru, Kuna murna tare da mu. Ko kun san wanda an haifa, Ko shi ne naka ceto.Коркма Ей Кючюк Суру Езилирсен Съкънтъда Hän kohta jo saapuvi Танрым, сечдим јолуну Сəнин yạ ạ̉bny̱ ḥbyby Temnota neobstojí Ночь ночи Wanda Ya Ke Neman Ceto Daga Zunubi الەمىمە تاڭ بولىپ اتقان Pan przyjdzie wnet
Song not available - connect to internet to try again?