1) Ga shaidar kawar a tsoro, ita ce giciye. Hatimtacce da giciyce, bawan Yesu, ka tsaya. 2) Shaidar ba za ka razana a yaƙin Almasihu, Ƙarƙashin tutarsa kullum da ƙarfi za ka tsaya. 3)Shaidar kai kuma za ka bi hanyar da ya bi dā, Jure kunya da giciye, zama mai nasara. 4)A sarari kowa zai ga an hatimce ka dai. Goshin da ke da giciye, kambin sarauta ne.shí sān nián zhī hòu Ак-көк дээрниң адаа Boża miłość Әнкәмнең догалары Holy Spirit, Ever Dwelling Shan-shoraflar Rabbimizga ИСУС ИСУС СВЯТ И ПОМАЗАН 山还是那样的高 Тишина никого рядом нет Aku Tuhan Semesta
Song not available - connect to internet to try again?