KORUS Godiya iye, Mun gode, godiya iye-eh Godiya iye, Mun gode, godiya ga Allah. 1) Na duba halittar duniya tsuntsaye, kifi da ke ruwa Domin wannan zan girmama sunanka Domin wannan ka isa yabo Korus 2) Na gode Yesu na gode, ƙwarai ƙwarai Na gode Isa na gode, ƙwarai ƙwarai Na gode Ubangiji na gode, ƙwarai ƙwarai Na gode Isa na gode, ƙwarai ƙwarai. KorusKvapka Te am pe Tine Scump Isus yạrb ạnạ fʿlạaⁿ ʿạyz nsjd lk njtẖw lạsmk kẖạlq ạlsmạ wmạ fyhạ Chi chiamò Samuele fy ạlạ̉ʿmạq Saotra, dera, no homena Жавоб бер менга Раббим! qlt ʿyny hạtbqy̱ ʿlyk
Song not available - connect to internet to try again?