1) Gurasar rai, ciyad da ranmu yau, Yunwa ta ja mu zuwa gidanka. Da dukan zuciya mu ke nemanka, Albarkaci Maganarka yanzu. 2) Rijiyar rai, ƙishi ne mu ke ji. Kogunan duniya duka muka ƙi. Rijiyar rai, ƙosad da dukanmu Koguna masu rai dai mu ke so. 3) Maganar rai, kai hasken duniya ne, Kai mu ke bi, kai kuwa Shugaba ne, Ka ji addu'o'inmu duka yau, Ka bi da mu, ya Yesu, har ka zo.ᠮᠥᠩᠬᠡ ᠶᠢᠨ ᠤᠯᠤᠰ ᠰᠢᠭ كيرياليسون Oh Duniya Yapboz Ах как быстро время мчится Az Úr dicsérete Otázku zúfalú Chwalimy Pana dziś Бог живой Lal Lenna Jerusalem Thak
Song not available - connect to internet to try again?