1) Huro da Ruhunka, cika ni, Allahna, Domin abin da na ke yi ya zama nufinka. 2) Huro da wutarka, cika ni, Allahna, Har jikina ya tsarkake, in zama kamarka. 3) Cika ni, Allahna, da rai mai daurewa, Domin abin da na ke yi ya shaida zamanka. 4) Cika ni, Allahna, har ranar mutuwata, Ran da zan saki ruhuna, ya koma wurinka.آلتیندان قیمّاتلی Святой Господь Awesome God ميدلي - تسبيح للرب У гроба Лазаря когдато حبيبي أيا من لأجلي وقت الشدة ووقت الضيق Chwalę Ciebie Panie Обнови Господь Preghiera
Song not available - connect to internet to try again?