1) In san ka, Yesu, na ke so, Da ikon tashinka yanzu. In yi tarayya tare da kai A cikin naka raɗaɗi. 2) A iske ni a cikinka, Ba da adalcin kaina ba, Amma ta wurin bangaskiya Kullum in aikata nufinka. 3) Na duba ribar duniya, Ba za ta isa dogara ba, Dukan abu na lassafta Hasara domin saninka. 4) Na baya sai in manta fa, In kai ga ladan nasara. Ya Yesu, sai in nace bi Tare da kai, Ubangiji.علقت همومى واحزانى Энэ бол тоглолт биш Adam Khawitak A Um? hw ạlrb Твое Царство ЧУКАТ ПРАЗНИЦИ موسيقى ما أعجب النعمة رۋحىڭمەن اسىل جه المسيح علشانك إنت EL ES MI PAZ
Song not available - connect to internet to try again?