1) In za ka bi Mai Cetonmu, Lura da wannan tun yanzu, Ba za ya karƃi kome ba, In ba ka ba shi ranka ba. 2) Aikinka kawai ba ya so, Ba ya bukatar taimako. In ba ka ƙaunace shi ba, Aikinka ba zai karƃa ba. 3) Kayanka kuma ba ya so, Ba domin kaya ba ya zo. In ba ka ba shi ranka ba, Kayanka ba zai karƃa ba. 4) Gama ya bar gidansa can, Ya ba da jininsa a nan, Garin ya sayi zuciyarka. Bar shi ya karƃi mulkinta.Chcel by som, Bože La trompette sonne lw frḍ wạldnyạ ḍḥkt Бог за нас сражается, на нашей стороне دام العز Flood Sh'ma Israel Һəр шеји Рəббə верирəм Потекла вода Hosanna
Song not available - connect to internet to try again?