1) Ina gaskata da Yesu, Ubangijina. Bangaskiya ta kawo ceto cikakke. 2) Na gaskata gafararka, ga ni durƙushe, Don ƙaunarka da jinƙanka, na amince. 3) Ina son ka tsarkake ni domin giciye. Keƃe ni, ka tsarkake ni da jininka. 4) Ina roƙo ka bishe ni, Yesu, kai kaɗai. Yau da gobe ka ke ba ni bukataina. 5) Ina gaskata ka, Yesu, ba zan kasa ba. Na gaskata ka, Mai Ceto, har abada.rqṣẗ ạlmlk Colui che è in noi Храни Господь тебя Хочу я быть подобным Chrismas Medly Missão Esperança تحت الصليب Сен улуғ, Сен ҳаммадан улуғ Я быть ничем желаю Karanlıktan Ve Kölelikten
Song not available - connect to internet to try again?