1) Ina tafiya da Ubangiji Shina bishe ni ga duk hanyoyi Zama da shi ba kamar na mutum Murna, salama da kwanciyar rai. KORUS Na fa son wannan zama da irin na duniya Da zaman nan na banza da yabon mutane Marmarina in gamshe shi kowane lokaci Muna tafiya bisa, bisa zuwa gidanmu. 2) Ga shi nan kusa, Mai taimakona Shina riƙe da hannuna dama Kullum fa shina ta ƙarfafata Lokacin murna ko na wahala. Korus 3) Har ya ɗauke ni, ya kai ni sama Ina tafiya da Ubangiji Murna ta cika, za ga fuskarsa Da duk annabawa da duk masu bi. KorusHallelu Hallelu Hallelu Hallelujah (Pris vår Gud) يېشۇئا Io voglio lodare 渡到那边去 ЗӘИФ ДӘЈӘР ҜҮҸЛҮЈӘМ Имя Твоё вознесём Иисус رجعني ليك Ta Parole, Seigneur Ai deschis cerul Tau Боже прикоснись рукой души
Song not available - connect to internet to try again?