1) Inda ya kai ni, zan tafi, Gama na saba binsa nan, Kuma na tuna, domina Yesu ya tafi Kalfari. KORUS Za ya bishe ni ko'ina, Za ya bishe ni koyaushe, Ina tafiya tare da shi, Gama na tuna da Kalfari. 2) Jawabi nasa na ke bi, Muna tarayya, ni da shi, Daɗin nufinsa na ke ji, Gama na tuna da Kalfari. Korus 3) Inda ya kai ni, zan tafi, Tare da Yesu Mai Ceto, Gama na sani, domina Yesu ya tafi Kalfari. Korusرفعت عيني إلى الجبال Унинг исми Исо Масиҳ Счастье Ten, ktorý je v nás Imádlak Jezu, bądź nam hasłem dziś I am coming to the Cross Вот в Иоппии печаль Никогда не позабыть о Твоей святой любви تو خدایم
Song not available - connect to internet to try again?