1) Jama'ar Ɗan Allah, ku taru ku yi murna, Ku taru, ku taru a Baitalahmi. Zo mu gaishe shi, Sarkin mala'iku KORUS Mu yi masa sujada, mu yi masa sujada, Mu yi masa sujada, Mai Cetonmu 2) Zo dai ku gan shi, jariri marar ƙarfi, Yesu Ɗan Allah ne Madauwami. Aka haife shi, ba a halicce shi ba. Korus 3) Rundunan Sama, yi ta rera waƙa, Can cikin Sama ku ke yabonsa, Yabo ga Allah, yabo kuwa ga Ɗansa Korus 4) I, Ubangiji, kai ne mu ke yabo Gaisuwa mai gaskiya mu ke yi maka. Kai, Kalmar Allah, cike da alheri Korusروح الله نرحب بك Ewe Roho Wa Mbinguni อัลฟา โอเมกา พระเยซู Фома Eden Thak ทรงเป็นพระเจ้าของข้า SABİR VƏ ŞAHNOZA Veríme v Boha jediného hạ ạ̉nạ ậty sryʿaⁿạ qlby ạ̉syr nʿmtk
Song not available - connect to internet to try again?