KORUS Je shaida bisa tudu, Cikin duniya da ko'ina. Je shaida bisa tudu, An haifi mai ceto 1) Makiyaya na tsaro Garken su da dare. Sun dubi cikin sama Sun ga haske ƙwarai. Korus 2) Makiyaya sun razana A wurin da suke. Mala'iku suna rera Shelar 'Bishara ne'. Korus 3) " A cikin garin Dawuda An haifi jaririri. Shi ne mai ceton duniya Ƙaunar Ubangiji". KorusJsi nádherný Qýanamyz biz árdaıym Мы здесь собрались أم ربي Йюджелердеки Раббим Аз жаргал Oʻzgartir meni, yuragimni yangila İzzət Tanrıya Wznoszę ręce swe Twa łaska lepsza
Song not available - connect to internet to try again?